Wakoki: Wakar Hausa Ta Zamani - 2:33
Nazifi Asnanic na daya daga cikin sabbin mawaka na Hausa wadanda a yau wakokinsu suka buwaye gidajen rediyo da wuraren sayar da faya-fayen wakoki na Hausa. Wannan ita ce wakar nan ta Jigida, wakar da tsoffin hukumomin Jihar Kano suka haramta sayar da ita ko sauraronta a cikin Jihar a lokacin da ta fito, amma duk da haka ta bazu ta yi suna.
Zangon shirye-shirye
-
Janairu 17, 2015Rahoton Zanga Zanga a Miamey
-
Maris 07, 2014An Horas Da Masu Aikin Jinya a Jihar Bauchi - 3:47
-
Maris 04, 2014Bular Cutar Gudawa a Jihar Neja - 2'58"
-
Fabrairu 12, 2014Kiwon lafiya a Bauchi - 2:10
-
Nuwamba 07, 2013Dandalin VOA - 15:00
-
Agusta 05, 201335 Senators Take Home Millions for No Work - 00:41