Da sake kunno kai da hare-haren ‘yan ta’adda suka yi a kauyukan jihar Borno, direbobi dake bin hanyar suna fama da hare-haren ‘yan Boko Haram,inda suke budewa motarsu wuta, a kasa tsakanin Konduga da Bama, a makonin baya. Habin ya sami direban a wuya daga baya motar ta fadi mil biyu daga inda aka yi harbin,babu wanda ya mutu amma direban har yanzu yana asibiti.
Masu Motoci Haya na Fuskantar Hare-Haren ‘Yan Boko Haram a Borno, 28 ga Mayu

5
Ta’addin da hari ‘yan Boko Haram ya jawo.