Gangamin Kubuto da Daliban Chibok Yau Talata a Abuja - A Hedkwatar Sojojin Najeriya, Mayu 6, 2014
5
Zanga-zangar neman a je a kubuto da dalibai mata na Chibok da 'yan Boko Haram suka sace a Abuja, rana ta 7, yau talata 6/5/2014
6
Manjo-janar Chris Olukolade da Rear Admiral E.O. Ogbor su na jawabi ga masu zanga-zanga yau talata a hedkwatar rundunar sojojin Najeriya a Abuja.
7
Manjo-janar Chris Olukolade, 6 ga watan Mayu 2014.
8
Jaridun Najeriya a yau talata, dauke da labaran daliban Chibok da aka sace