A kalla mutane 16 aka kashe a wani turereniya wurin fafitikar neman samun aiki da Hukumar Shige da Fici ta gwamnatin tarayya a Abuja yayin da aka gayyato dubun dubatan mutane su nemi cike wasu guraben aiki kasa da 5,000 kamar yadda jami'ai da 'yan gwagwarmaya suka fada ranar Lahadi 15 ga watan Maris shekarar 2014.
Turereniyar Najeriya ta Hallaka a Kalla Mutane 16 Dake Neman Aiki
![Masu neman aiki sun shiga fafitikar neman aiki da Hukumar Shige da Fici a Abuja ranar 15 ga watan Maris shekarar 2014.](https://gdb.voanews.com/50dc369b-3152-4405-a5df-72d396305e39_cx0_cy6_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
Masu neman aiki sun shiga fafitikar neman aiki da Hukumar Shige da Fici a Abuja ranar 15 ga watan Maris shekarar 2014.
![Masu neman aiki sun shiga fafitikar neman aiki da Hukumar Shige da Fici a Abuja ranar 15 ga watan Maris shekarar 2014.](https://gdb.voanews.com/8f03647c-54d4-4077-b254-62e560822f8c_cx64_cy20_cw32_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Masu neman aiki sun shiga fafitikar neman aiki da Hukumar Shige da Fici a Abuja ranar 15 ga watan Maris shekarar 2014.
![Masu neman aiki sun shiga fafitikar neman aiki da Hukumar Shige da Fici a Abuja ranar 15 ga watan Maris shekarar 2014.](https://gdb.voanews.com/e35a5309-df0a-4fa9-bc91-0b9a41eb4df4_cx0_cy9_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
7
Masu neman aiki sun shiga fafitikar neman aiki da Hukumar Shige da Fici a Abuja ranar 15 ga watan Maris shekarar 2014.
![Wani mutum yana nuni da hannunsa cikin Filin Wasan Kwallo na Kasa yayin da daruruwan masu neman aiki ke rubuta jarabawar fitar da kwararru a Abuja 15 ga watan Maris shekarar 2014.](https://gdb.voanews.com/62fd4301-c6a4-4284-9fc4-84f288494fd2_cx0_cy10_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
8
Wani mutum yana nuni da hannunsa cikin Filin Wasan Kwallo na Kasa yayin da daruruwan masu neman aiki ke rubuta jarabawar fitar da kwararru a Abuja 15 ga watan Maris shekarar 2014.