Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Wallafa Wani Littafi Kan Harinda Amurka Ta Kai Kan Osama Bin Laden.


Wani mutum yake wucewa kusa da gidan Osama Bin Laden, inda zaratan Amurka suka kai hari da ya kashe shi a bara
Wani mutum yake wucewa kusa da gidan Osama Bin Laden, inda zaratan Amurka suka kai hari da ya kashe shi a bara
Lamarin da yake neman tada hankalin jami’an gwamnatin Amurka, kan yiyuwar a bayyana asirin gwamnati.

Kamfanin wallafa litattafai da ake kira “Dutton” yace wani soja na musamman daga cikin wadanda suka kai harin, wadda yake amsa sunan Mark Owen, kodashike ba wannan ne ainihin sunansa ba, tareda hadin guiwa da wani dan jarida Kevin Mauer, ne suka rubuta littafin
Birnin Abbottbad, inda Osama Bin Laden ya buya kamin a gano inda yake.
Birnin Abbottbad, inda Osama Bin Laden ya buya kamin a gano inda yake.
.
Mawallafin littafin ya fidda sanarwa ta bakin kamfanin wallafa litattafan, cewa “lokaci yayi na bayyana yadda aka gudanar da harin kan maboyar Osama Bin laden,a wani kauyen Pakistan” mutuminda ya kitsa harinda aka kawo kan Amurka a 2001.

Sai dai kakakin ma’aikatar tsaro ta Pentagon da takwaran aikinsa na CIA, duk suka ce basu sami kofin littafin su duba domin a tabbatar da cewa ba a fallasa sirrin gwanati ba.

Ana bukatar tsoffin sojoji da masu aikin leken asiri, su gabatarwa hukumominsu litattafai da suka rubuta, domin a tantance cewa ba a bayyana sirrin gwamnati ba.

Littafin yana fitowa a dai dai lokacinda wasu suke sukar lamirin gwamnatin Obama cewa, ta fallasa asiran gwamnati kan harinda aka kaiwa Bin Laden, saboda wata manufar siyasa kawai.
TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG