A cigaba da nuna misalin muhimmancin hakuri da juna, da hadin kai, da zama tare wanda magabata ke nunawa a lokacin watan Ramadan, Shugaban kasar Ghana da Mataimakinsa da sauran magabata sun yi bude baki da sauran jama'a.
Musulman duniya baki daya suna murna da zuwan watan Ramadan, mai girma da albarka
"Gaskiya muna kira ga 'yan kasuwa a cikin wannan lokaci na azumi, muna azumi ne domin neman lada, saboda haka, mu tausaya wa mutane, domin wani lokaci idan ana azumi kaya kan yi tsada." Inji Pastor Musa.
Yau Litini Musulmi da dama, a duk fadin duniya, su ka tashi da azumin watan Ramadana na shekarar 1440H.
An umarci ‘yan Najeriya da su tashi da azumin watan Ramadan ranar Litinin.