Shugaba Obama Da Putin Na Kasar Rasha Akan Matsalar Syria Da Ukraine A Wurin Taron Mjalisar Dinkin Duniya Da Ake Gudanarwa A Birnin New York Na Kasar Amurka.
Yayinda yake jawabi a zauren taron Majalisar Dinkin Duniya shugaban China Xi Jinping ya sha alwashin goyon bayan shirin zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya
Yau za a shiga rana ta biyu a ci gaba da muhawarar da shugabannin kasashen duniya ke yi a Majalisar Dinkin Duniya, inda shugabannin ke gabatar da jawabansu.
TARON MAJALISAR DINKIN DUNIYA: "Karfin kasa ya danganta da kokarin mutanen kasar." Shugaba Barack Obama
Taron Da Ake Gudanarwa Na Majalisar Dinkin Duniya, Satumba 28, 2015.