Kakakin kungiyar masu keken NAPEP ko a Daidaita Sahu na Tashar UTC Bus Stop yace 'ya'yansu zasu kaucewa tashin hankali a lokacin zabe.
Labaran Zaben 2015 Daga Ibrahim Alfa Ahmed
Yayin da zaben Nijeriya da aka dage ke kara matsowa, ana cigaba da fadakar da jama'a kan muhimmancin zaben.