Sace daliban Cibok da 'yan kungiyar Boko Haram suka yi fiye da makonni uku da suka gabata ya tayarda hankulan kasashen duniya musamman na yammacin turai inda yawancinsu suk yiwa kasar tayin taimako
Duk yada aka so a fitar da gwamnatin taraiya daga cikin zargi,tana cikin zargi saboda da ita aka sani sojojin tane.
Yayin da wasu ke murnar taimakon da Amurka zata ba Najeriya domin kubuto da daliban da aka sace, wasu na ganin a yi takatsantsan kada a yiwa kasar shigo-shigo ba zurfi
Biyo bayan cin zarafin da shugaban kasa da matarsa suka yiwa wasu jami'an jihar Borno, mai magana da yawun gwamnatin ya bayyana bakin cikin jihar baki daya.
Daya daga cikin daliban Cibok da ta samu ta kubuta bayan harin ‘yan bindiga suka kai har suka yi awon gaba da ‘yan uwanta su sama da 200, ta bada labarin abunda ya faru a lokacin da aka sace su.
Sai yanzu rundunar 'Yan Sandan Najeriya ta bayanna bayarda tukuicin Naira Miliyan 51 Larabannan, ga duk wanda ya bayar da wani bayani da ya kaiga ceto dalibai mata sama da 200 da aka ce.
Firayim ministan Chana Li Keqiang ya gana da Shugaban Najeriya Goodluck Jonathan ana dab da fara Taron Tattalin Arzikin Duniya a Abuja Larabannan.
An ga 'yan ta'adda akan mashina fiye da arbain akan iyakan Najeriya Kamaru, inda suka kaiwa wani Ofishin Sojoji hari, har suka kwashi makamai masu yawa.
Sace daliban Cibok da 'yan Boko Haram suka yi ya zama lamarin da ya damu duniya gaba daya inda fadar shugaban Amurka tace lamarin bala'i ne na bacin rai.
A wata fira da shugaban Najeriya shugaba Jonathan yayi a karshen mako yace yana duba yiwuwar kara wa'adin dokara ta baci a jihohin Adamawa da Borno da Yobe. Shin shugaban nada ikon yin hakan.
Amurka zata aika gungun kwararru Najeriya domin taimakawa wajen nemo dalibai sama da 275 yara mata da ‘yan Boko Haram suka ce sun sace.
Gwamnatin jihar Kaduna a wani yunkurin inganta tsaro ta haramta sana'ar abacha ko kabukabu a wasu sassan jihar daga ranar 21 ga wannan watan.
Domin Kari