Hukumar kwallon kafa ta Ghana (GFA) ta kori kocin tawagar Ghana Black Stars, Chris Hughton daga aiki ba tare da bata lokaci ba.
Tawagar Najeriya a gasar cin Kofin Nahiyar Afirka za ta kara da Kamaru a zagaye na biyu a gasar da a ke fafatawa a kasar Kwaddebuwa.
Giannis Antetokounmpo shahararran ‘dan wasan kwallon kwando ya lashe lambar yabo ta NBA MVP guda biyu da gasar NBA guda daya. An zabe shi zuwa gasar shahararrun ‘yan wasa kwando karon farko, sau biyar kuma ya buga wasanni bakwai a cikin wasan na fitattun 'yan wasa.
Dan tsaron bayan Najeriya, WIlliam Troost Ekong, ne ya zura wa Najeriya kwallo ta bugun fenariti.
Shugaban Hukumar Kwallon Kafa ta Nigeria Alh. Ibrahim Gusau yace bashi da wani shakku akan wasan da Super Eagle zata kara da mai masaukin baki a gasar cin kofin Afrika da a ke yi yanzu haka a kasar Kwaddebuwa.
Tawagar Ghana Black Stars ta sha kashi a hannun Cape Verde da ci 2-1 a wasanta na farko a rukunin B a gasar cin kofin Nahiyar Afirka da Ivory Coast ke karɓar bakuncin gasan.
Dan wasan Equatorial Guinea Ivan Salvador ne ya fara zura kwallo a ragar Najeriya a minti na 36
A rukunin A, akwai Najeriya, Ivory Coast, Guinea Bissau da kuma Equatorial Guinea.
Shugaban Hukumar Kwallon kafar Brazil Ednaldo Rodrigues, ya kwatanta Zagallo cikin wata sanarwa da ya fitar a matsayin “daya daga cikin mashhuran ‘yan wasa” na duniya.
An saki Oscar Pistorious dan wasan tsere na gasar Olympics daga gidan yari a kasar Afirka ta Kudu bayan shekaru 11 a gidan yari bisa laifin kashe budurwar sa.
Domin Kari
No media source currently available
1. Messi ne mafi cin kwallo a Argentina, kuma mafi taimakawa a ci kwallo 2. Babu wani a La Liga da ya taba cin kwallo da bugun ‘freekick’ fiye da Messi 3. A La Liga, Messi ne ya fi cin kwallo sau uku a wasa guda. 4. Babu shahararren dan wasan kwallon kafa da aka yi ta sa hotunansa a kwalayen...
Fitaccen dan wasan kwallon kafa Diego Maradona ya mutu bayan fama da matsalar bugun zuciya, a cewar mai magana da yawunsa.
Ga zabin VOA na jerin gwarzayen ‘yan wasan kwallon kafar Afirka biyar da za su buga wasa a yau. Wasu daga cikinsu sanannu ne – yayin da ta yi wu, ba ku san wasunsu ba…. tukuna. Su waye a jerin fitattun ‘yan wasanku a fagen kwallon kafar nahiyar Afirka a yau?