Wasu mutane na ikirarin cewarkudurorin na adawa ne da arewa kuma an tsarasu ne domin talauta yankin.
Da safiyar ranar Litinin ‘yan bindiga suka kashe mutane 9 tare da awon gaba da wasu a wani hari da suka kai a Kauyen Dan Tudu dake karamar hukumar Sabon Birni ta jihar Sakkwato arewa maso yammacin Najeriya.
A yayin da ake ci gaba da cece-kuce kan sabon kudirin sake fasalin haraji da Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya gabatar wa Majalisar dokoki, Mai baiwa Shugaban Najeriya shawara kan harkokin yada labarai da hulda da jama'a, Sunday Dare, ya ce kudurin ba ya nufin cutar da wani bangare a Najeriya ba.
A cewar sanarwar da jami’in dake, kula cibiyar yada labaran aikin wanzar da zaman lafiyar, Laftanar Kanar Abubakar Abdullahi ya fitar, hakan ta faru ne da sanyin safiyar ranar 1 ga watan Disambar da muke ciki,
A yayin samamen, ‘yan sanda sun kwato tarin na’urorin zamanin da aka yi ittifakin cewa dasu gungun bakin ke amfani wajen aikata laifuffukan intanet.
Sai dai sun yabawa gwamna Dauda Lawal saboda sabunta gine-gine da kayan aiki a asibitin kwararru na jihar a shirye-shiryen daga likkafarsa zuwa asibitin koyarwa.
Ya kuma bayyana dalilin da yasa gwamnonin arewa suka shawarci Shugaba Tinubu ya dan tsahirta kafin ya tura kudirorin masu cike da cece-kuce.
A jawabin Amnesty ta bayyana cewar wadanda aka kashe din sun hada da matasa 20, da dattijo guda da kuma kananan yara 2.
A yayin taron kolin, jami’ai daga kasashen 2 zasu rattaba hannu a kan yarjejeniyoyin fahimtar juna da dama.
Wasu al’ummomin arewa maso gabashin Nijeriya na fama da mastalar ingancin rayuwa, musamman abin da ya shafi ilimi da kiwon lafiya, kamar yadda wasu daga cikin mazauna yankin Modire de ke karamar hukumar Yola ta kudu a jihar Adamawa suka koka.
A dai dai lokacin da al'ummar duniya ke bikin zagayowar ranar yaki da cutar kanjamau, masana lafiya a Najeriya na cewa har yanzu kare iyaye mata daga harbar jariransu da kwayar cutar kanjamau na ci gaba da zama kalubale.
Duk da barazar bakawa gonakin wasu manoma wuta da 'yan-bindiga su ka yi a wasu yankunan Birnin Gwari makonni biyu da su ka gabata, sulhun da gwamnatin jahar Kaduna ta assasa ya fara aiki.
Domin Kari