Fadan ya barke ne a ranar Talata lokacin da sojojin ke dawowa daga birne manoman da aka kashe kwanaki 2 da suka gabata a kauyen Dumba da ke gabar tafkin Chadi
Shugaban ya ayyana cewa babu wata kasa da za ta cimma muradan ci gaba mai dorewa ita kadai, inda ya jaddada cewa hadin gwiwar duniya na bukatar yin aiki tare da musayar ilimi da kuma tallafawa juna.
Kungiyar dillalan Man Fetur ta IPMAN, ta musanta jita-jitar da ake yadawa na karin farashin litar man fetur a Najeriya.
An samu salwantar dubban daruruwan rayukkan jama'a a Najeriya, da suka hada da shugabanni da manya da kananan jami'an soji sakamakon juyin mulki na farko har zuwa yakin basasa da aka yi tun shekaru 1966-70
Kotun ta fara zaman sauraron korafe-korafen dake kalubalantar zaben da ya gudana a ranar 21 ga Satumban da ya gabata wanda ya ayyana Monday Okpebholo na jam’iyyar APC a matsayin wanda ya lashe zaben.
Hakan ta faru ne sakamakon karuwar bukatar kayan masarufi na lokacin bukukuwan watan Disamba
An sha jiyo muryar sanatan a kan batutuwan da suka shafi yanayin tattalin arziki karkashin mulkin Tinubu.
Daga 1 zuwa 15 ga Janairun kowace shekara, gwamnatin Najeriya, kama da ga matakin tarayya har zuwa jihohi, sukan gudanar da bukukuwa na tunawa da sojojin da suka sadaukar da rayukan su wajen ganin kasar ta tsayu da kafafunta.
Hukumar Kula da 'Yan Gudun Hijira, 'Yan Ci Rani da Masu Gudun Hijira a Cikin Gida (NCFRMI) ce ta karbe su a Makarantar Horas da Ma’aikatan Shige da Fice da ke Kano a cewar rahotanni.
'Yan bindigar Kaduna sun koma jihar Neja da aika aikarsu
gazawar Amnesty wajen yin biyayya ga wannan umarni zai sabbaba rundunar daukar matakin shari’a domin kare mutuncinta.
Domin Kari