Kungiyoyin masu sauraron rediyo a Bauchi sun shirya taruyrruka tare da karrama gidajen rediyo da 'yan jaridar dake aikawa da rahotanni ga kafafen yada labarai a ko ina daga cikin jihar