A yayin da wani kogi a Maiduguri ya cika, jama'ar gari suna ketarawa da kwale-kwale zuwa inda zasu je wanda hakan ya baiwa wasu matasa damar samun abun dogaro da kai.
A Amurka ma’aikatan kashe gobara a jihar California na ci gaba da yakar wutar daji da ta kashe akalla mutane 31 inda wasu darurawan jama'a kuma suka bace a tsakiyar gonaki dake tsakiyar yankin.
A Saliyo George Weah Kwarare tsofon dan wasan kollon kasa da mataimakin shugaban kasar Joseph Bokai na shirin lashen zagaye na farko, hukumar zabe tace har yanzu basu kammala kirga mafiya yawan kuru'un ba.
A Habasha alummar Oromo na neman mafaka a garin Adama bayanda da wata kabilar Somaliya ta tsilasta musu gudu daga gidajensu biyo bayan barkewar fada tsakanin kabilun biyu.
A Koreya ta Arewa dubban mutane sun taru adandalin da aka lakabawa sunan tsofon shugaba kasar na farko Kim II Sung domin yin bikin tunawa da cika shekaru 20 na ranar da aka zabi tsofon shugaban kasar marigayi Kim Jong ill, babban shugaba na yanzu, zama shugaban kasar.
Matasan Afirka Ta Yamma Na Amfani Da Salon Wakar Slam Don Tattauna Matsalolinsu
A Iraqi kuma shugabanin Kurdawan Iraqi da wakilan gwamantin Bagdad sun halarci janaizar tsohon shugaban kasar Jalal Talabani, shaharare kuma sanane akan fafatuka samun yancin kurdawa.
'Yan Kasar Togo Na Kira Ga Shugaba Faure Gnassingbe Da Ya Yi Marabus.
Shuagaban Kasar Amurka Donald Trump Ya Kai Ziyara Las Vegas.
Ina Shugaban 'Yan Awaren Biyafara Nnamdi Kanu?
A Sweden puma masana daga Amurka Barry Barish, Kip Thorne, da suma Rainer Weiss sun lashe lumbar yabo ta Nobel a fanning kimiyyar Physics bayan radar da suka taka wajen gano jijiyar maganadinsun dake ratsa falaki.
Domin Kari