Britain: An tuhumci ‘yan kasar Rasha biyu, Ruslan Boshirov da Alexander Petrov da laifin sanya wa tsohon dan leken asirin kasar Rasha Sergei Skriopal da diyar shi wata guba da sojan Rasha ke anfani da ita, mai suna “Novichok”, wacce ke tuguza jijiyoyi a watan Maris.