Wani Dattijo Dan Shekaru 70 Dake koyar Da Yara Kyauta
Shiri na nusamman kan Zaben Amurka 2016
A cikin shirin na mu na yau za mu dubi matsayin 'yan takarar shugabancin Amurka.
Yan gudun hijira da wasu tsagera a sansanin share-ka-zauna dake birnin Calai sun kona wasu gidajen ba haya sun kuma jefi 'yansanda kafin a fara fida mutane daga wurin.
Gwamnatin kasar Ivory Coast ta fara kyamfe na neman amincewa da salon daftarin tsarin mulki a kuri'ar rabagardamar da za a yi, duk da korafin da 'yan adawa keyi cewa [kundin ya saba da akidar dimokuradiyya.
Hira ta musamman da mawallafin littafin tarihin Alhasawa, Alhaji Hassan Sanusi Dantata yayi da Abdoulaziz Adili Toro Na Sashen Hausa Na Muryar Amurka A Washington, DC
Phillipines: Daruruwan masu fafutuka sun yi maci a babban birnin Manila suna kiran a janye dakarun Amurka a wani mataki na nuna goyo bayan shugaba duterte na yanke hulda da Amurka.
Gwamnatin Najeriya ta ce ta na tattaunawa kan wani shirin samar da dala miliyan 500 domin janyo hankulan masu saka jari a fannin hakar ma’adinai.
Ministocin Harkokin Waje na Kasashen dake makwabtaka da kasar Libya sun gudanar da wani taro a Janhuriyar Nijar domin samarwada kasar ta Libya mafita game da rikicin da take fama da shi.Ministan Harkokin wajen Nijar Ibrahim Yakouba, yayi ma wakilin VOA Yusuf Abdullahi karin bayani.
A zagaye na karshe na muhawara, dan takarar Shugabancin Amurka Donald Trump ya ki cewa zai amince da sakamakon zaben, idan Hillary Clinton ta ci.
Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da 'yan matan Chibok 21, wadanda Boko Haram su ka sako a makon jiya, sannan ya yi alkawarin cigaba da kokarin ceto sauran da ke tsare har yanzu.
Dubban yahudawa sun gudanar da addu’o’in Kohannim a lokacin bukin hutun Sukkot a yankin dake yamma da birnin kudus.
Sarkin Morocco Mohammadu na shida ya isa Rwanda domin ziyara yayin da Kasar ke shirin komawa kungiyar tarayyar kasashen Afirka.
Melania Trump ta kare mijinta, wanda shine dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar Republic Donald Trump, da zargin kafofin yada labarai da yada “zargi maras tushe”.
Dakarun Jamhuriyar Nijar sun dakile harin da aka kai a wani gidan yari da ke dauke da mayakan jihadin arewaci Mali da na Boko Haram, inda aka harbe wani dan bindiga da ya yi kokarin sake fursunoni.
Kenya is closing the Dadaab refugee camp, but camp residents say that, even though conditions there are hard, it's better than life in their native Somalia
Domin Kari