Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

ZAURAN MATASA: Kalubalen Da Matasa Ke Fuskanta a Yankin Nima Na Ghana - Maris 13, 2023


Nasiru Adamu El Hikaya
Nasiru Adamu El Hikaya

Shirin na wannan makon ya sauka ne a yankin Nima da ke Accra babban birnin kasar Ghana, inda matasa su ka tattauna kan lamuran da su ka zama kalubale a yankin da bukatar daukar matakan magance su.

Yakin Nima dai na da jama'a daga sassa dabam-daban na Afirka don haka ya ke bukatar kayan more rayuwa da dama don wadatar da mazauna yankin su gudanar da lamuran kasuwanci, addini, zaman tare cikin natsuwa.

Saurari cikakkin shirin cikin sauti:

ZAURAN MATASA: Batun Kalubalen Da Matasa Ke Fuskanta a Yankin Nima .mp3
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:38 0:00

XS
SM
MD
LG