Gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu da wasu kungiyoyin matasa sun yi zanga zangar lumana a birnin Gusau, kan yawan garkuwa da kashe-kashen mutane da ake yi a Jihar.
Matasa Sun Yi Zanga-zangar Kawo Karshen Tashe-tashen Hankula A Zamfara
- Hafsat M Muhammed
- Murtala Sanyinna
5
Gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu da wasu kungiyoyin matasa sun yi zanga zangar lumana a birnin Zamfara, Gusau, kan yawan garkuwa da kashe kashen mutane da ake yi a Jihar.
6
Gamayyar kungiyoyi masu zaman kansu da wasu kungiyoyin matasa sun yi zanga zangar lumana a birnin Zamfara, Gusau, kan yawan garkuwa da kashe kashen mutane da ake yi a Jihar.
Facebook Forum