Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Za Mu Yi Amfani da Kashin Dabbobi Mu Samo Ma Al'umma Wutar Lantarki - Gwamnan Neja

Za Mu Yi Amfani da Kashin Dabbobi Mu Samo Ma Al'umma Wutar Lantarki - Gwamnan Neja
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:37 0:00

A wani yunkuri na bunkasa harkokin noma, tattalin arziki da rage radadin talauci a jihar Neja, gwamnatin jihar tace za ta yi amfani da kashin dabbobi ta samar wa al’ummar jihar wutar lantarki.

XS
SM
MD
LG