Najeriya ta yi kokarin da ya sa ta samu galaba kan Sweden da ci uku da nema a Dubai. Nasarar ta sa yanzu yan Golden Eaglets sun kai wasa na karshe na cin kofin duniya na FIFA U-17, wato na matasa masu shekaru kasa da goma sha bakwai.. Taiwo Awoniyi shi ya saka kwallon shi na uku a wasanni biyu da suka taimaki Najeriya kaiwa ga wasan karshe inda yanzu zata kara da Mexico wadda ita ma tana rukuni na F ko Group F.
Yan Wasan Kwallon Najeriya Matasa Sun Lashe Sweden Zuwa Wasan Karshe

10
Mirza Halvadzic of Sweden vies for the ball against Samuel Okon of Nigeria during a semifinal match of the World Cup U-17 in Dubai.

11
Noah Sonko and Mirza Halvadzic of Sweden vies for the ball against Musa Muhammed of Nigeria during a semifinal match of the World Cup U-17 in Dubai.