‘Yan sanda sun kawarda afkuwar fashewar bom a Kano. ‘Yan sanda sun gano wata mota shake da boma-bomai.An gano motar ne a anguwar Nasarawa a jihar Kano.
‘Yan Sanda sun dakile wani harin bom da mota a Kano, 19 ga Mayu 2014

5
Motar da aka gano na shake da tulun iskar gas da man fetur da wasu ma’adanai na hada bom, 19 ga, Mayu 2014.