WASHINGTON DC —
Yanzu dai Aisha Abdullahi Muhammad wadda tace wani Sagiru Lawalm daga Gwarzo, jihar Kano ne ya yi mata ciki tana Jos hannun wata kungiya.
Ga bayanan da Aisha ta yi a shirin yau.