Ba kamar makwabciyarta Najeriya ba wadda take fama da bala'in yunwa, Nijar ba ta cikin irin wannan yanayi. Sai dai duk da hakan, akwai wasu da suka nuna alamun cewa akwai yunwa kuma lamarin ka iya karuwa saboda matsalar fari musamman a yankin Diffa.
Yadda Yara Ke Fama Da Yunwa a Diffa
Ba kamar makwabciyarta Najeriya ba wadda take fama da bala'in yunwa, Nijar ba ta cikin irin wannan yanayi. Sai dai duk da hakan, akwai wasu da suka nuna alamun cewa akwai yunwa kuma lamarin ka iya karuwa saboda matsalar fari musamman a yankin Diffa.

13
Mamadou da kyar ya kai kwatankwacin nauyin kilo 11 a sansanin Assaga dake Diffa

14
Aicha Kadeye da diyarta Zara a sansanin Assaga dake Diffa

15
Fana Oumaram da jikarta Dawale a sansanin Assaga dake Diffa
Facebook Forum