Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Afirka Suka Halarci Bikin Rantsar Da Sabon Shugaban Kasar Senegal
1
Sabon Shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye da matayensa biyu, Daga hannun hagu Marie Khone Faye da Absa Faye a hannun dama.
2
Sabon Shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye da Shugaba Kasar Guinea, Mamady Doumbouya
3
Sabon Shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye da takwararsa na Najeriya, Bola Ahmed Tinubu
4
Sabon Shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye da Shugaban kasar Ghana, Nana Akufo-Addo