Yadda Kurdawa Mazauna Jamus Suka Gudanar Da Bikin Murnar Sabuwar Shekarar Farisawa
Bikin, wanda aka fi sani da Nowroz, ya gudana ne a birnin Bonn. Ana bikin sabuwar shekarar a kasashen Afghanistan da Iran da wasu yankunan Turkiya da Iraki.

5
Bikin Sabon Shekarar Kurdawa

6
Bikin Sabon Shekarar Kurdawa