Yadda Aka Gudanar Da Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Ibadan
Da sanyin safiyar yau Litinin, 19 ga watan Fabrairu ne darurruwan mutane maza da mata suka yi zanga zanga dauke da kwalaye masu rubutu iri iri suna kokawa game da tsadar rayuwa a kasar.
![Masu zanga-zangar tsadar rayuwa a Ibadan, babban birnin jihar Oyo.](https://gdb.voanews.com/01000000-0a00-0242-1106-08dc3155e220_w1024_q10_s.jpg)
9
Masu zanga-zangar tsadar rayuwa a Ibadan, babban birnin jihar Oyo.
![Zanga-zangar tsadar rayuwa a Ibadan, babban birnin jihar Oyo.](https://gdb.voanews.com/01000000-0a00-0242-638d-08dc3155e22b_w1024_q10_s.jpg)
10
Zanga-zangar tsadar rayuwa a Ibadan, babban birnin jihar Oyo.