Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Aka Gudanar Da Zanga-Zangar Tsadar Rayuwa A Ibadan

Da sanyin safiyar yau Litinin, 19 ga watan Fabrairu ne darurruwan mutane maza da mata suka yi zanga zanga dauke da kwalaye masu rubutu iri iri suna kokawa game da tsadar rayuwa a kasar.


Domin Kari

XS
SM
MD
LG