Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Wata Kungiya A Najeriya Na Wayar Da Kan Mutane Game Da Illar Kalaman Kiyayya

Wata Kungiya A Najeriya Na Wayar Da Kan Mutane Game Da Illar Kalaman Kiyayya
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:32 0:00

A birnin Jos a Najeriya wata kungiya mai zaman kanta ta dukufa wajen wayar da kan mutane don kaucewa furta kalaman kiyayya dake haddasa munanan rikice-rikice a tsakanin al’umma.

XS
SM
MD
LG