Rahotanni da dumi duminsu sun tabbatar da fashewar wani bam a wata tashar mota a Nyanya kusa da Abuja, a Najeriya.
Wani Bam Ya Fashe a Nyanya Kusa da Abuja, Afrilu 14, 2014

1
Gawar wani mutum a inda Bom ya fashe a tashar motar haya ta Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Najeriya, Afrilu 14, 2014.

2
Mutane sun taru a inda Bom ya fashe a tashar motar haya ta Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Najeriya, Afrilu 14, 2014.

3
Gawarwakin mutane a inda Bom ya fashe a tashar motar haya ta Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Najeriya, Afrilu 14, 2014.

4
Inda Bom ya fashe kennan a tashar motar haya ta Nyanya, kilomita 16 daga tsakiyar birnin Abuja, Najeriya, Afrilu 14, 2014.