Wanda Boko Haram ta harba, Habila Adamu daga jihar Yobe ya gabatar da shaida gaban Majalisar Dokokin Amurka. Adamu ya yi bayani mai sosa rai da ban tausayi yadda ya ci karo da kungiyar 'yan ta'adan. Sun harbeshi a ka kana suka barshi a cikin jinisa da tsammanin ya mutu. Adamu shi ne kadai namujin da ya tsira da ransa daga harin a unguwarsu.
Wanda Ya Rayu Bayan Harin Boko Haram Ya Ziyarci VOA

1
Habila Adamu na jihar Yobe ya yi magana da Salihu Garba mai ba VOA rahotanni yadda ya ci karo da kungiyar Boko Haram.

2
Habila Adamu

3
Ciwon da Habila Adamu ya samu bayan da 'yan Boko Haram suka harbeshi a ka.

4
Ciwon da Habila Adamu ya samu bayan da 'yan Boko Haram suka harbeshi a ka.