No media source currently available
Yawan mutanen da suka mutu a sanadiyyar gocewar laka a wani mahakkar ma’adinai dake arewacin Myanmar yah aura 160, yayin da ake fargabar wasu da dama sun, a yau Jumma’a, yayinda da hukumomi suka ci gaba da lalulube a rana ta biyu.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum