Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya ce Sojojin Amurkan sun fara janyewa daga inda suka ja daga a arewacin Siriya

VOA60 DUNIYA: Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya ce Sojojin Amurkan sun fara janyewa daga inda suka ja daga a arewacin Siriya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Shugaban Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan ya ce Sojojin Amurkan sun fara janyewa daga inda suka ja daga a arewacin Siriya, sa'o'i bayan Fadar White House ta sanar da cewa sojojin ta za su bar yankin don share fagen shiga Turkiyya.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG