Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 DUNIYA: Shugaban Amurka Donald Trump ya kara tsawon dokar hana zirga-zirga zuwa wata daya

VOA60 DUNIYA: Shugaban Amurka  Donald Trump ya kara tsawon dokar hana zirga-zirga zuwa wata daya
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:00 0:00

Amurka: Shugaba Donald Trump ya kara tsawon dokar hana zirga-zirga zuwa wata daya, a yayin da babban masanin cutuka masu yaduwa na Amurka, Dr. Anthony Fauci, ya yi hasashen cewa Amurkawa 100,000 ko fiye da haka za su iya mutuwa daga cutar annobar coronavirus.

​
XS
SM
MD
LG