No media source currently available
A Amurka, wani dan bindiga ya kutsa kai cikin ma'aikatar FedEx da ke Indianapolis a daren jiya Alhamis, inda ya harbe mutum takwas har lahira ya kuma raunata wasu akalla bakwai kafin ya kashe kansa, in ji hukumomi.