No media source currently available
Wata kotu a Kenya ta 'dage yanke hukuncin zuwa ranar Talata a shari'ar da ake yiwa wasu mutane uku da aka tuhuma da taimakawa 'yan bindiga kai harin da ya hallaka mutane 67 a shekarar 2013, da kuma labaran wasu kasashe.
Dubi ra’ayoyi
Facebook Forum