Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: A Nigeria, sojojin ruwan kasar sun tada mutane 10,000 dake zama a wani yanki dake bakin ruwa

VOA60 AFIRKA: A Nigeria, sojojin ruwan kasar sun tada mutane 10,000 dake zama a wani yanki dake bakin ruwa
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Nigeria, sojojin ruwan kasar sun tada mutane 10,000 dake zama a wani yanki dake bakin ruwa, a matsayin wani shiri na tada mutane da yawa a unguwarnin marasa galihu dake Lagos.

Facebook Forum

XS
SM
MD
LG