Bangaren dake goyon bayan gwamnatin nadin soji da bangaren mai kishin Islama Shugaba Mhammed Morsi da sojoji suka hambarar sun fantsama kan tituna a kasar ranar Lahadi yayin da ake bikin tunawa da yakin baya bayan nan da aka yi da Israila ya rikide zuwa arangama tsakanin bangarorin biyu.
Magoya Bayan Mohammed Morsi Da 'Yan Hamaya Sun Kara Misra
![Masu goyon baya da masu kin jinin hambararen shugaban kasar Misra mai kishin Islama Mohammed Morsi sun kara a Misra ranar 6 ga watan Oktoba, 2013.](https://gdb.voanews.com/9d51f12e-cec6-4fb9-8aa8-fa255d6a9672_cx0_cy0_cw90_w1024_q10_r1_s.jpg)
1
Masu goyon baya da masu kin jinin hambararen shugaban kasar Misra mai kishin Islama Mohammed Morsi sun kara a Misra ranar 6 ga watan Oktoba, 2013.
![Masu goyon baya da masu kin jinin hambararen shugaban kasar Misra mai kishin Islama Mohammed Morsi sun kara a Misra ranar 6 ga watan Oktoba, 2013.](https://gdb.voanews.com/7cbc29fb-cb07-4887-b8e7-b38c1f50d41d_cx0_cy5_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
2
Masu goyon baya da masu kin jinin hambararen shugaban kasar Misra mai kishin Islama Mohammed Morsi sun kara a Misra ranar 6 ga watan Oktoba, 2013.
![Masu goyon baya da masu kin jinin hambararen shugaban kasar Misra mai kishin Islama Mohammed Morsi sun kara a Misra ranar 6 ga watan Oktoba, 2013.](https://gdb.voanews.com/57414e5a-e60a-4f22-b1aa-bf34fe54ec17_cx0_cy1_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
3
Masu goyon baya da masu kin jinin hambararen shugaban kasar Misra mai kishin Islama Mohammed Morsi sun kara a Misra ranar 6 ga watan Oktoba, 2013.
![Masu goyon baya da masu kin jinin hambararen shugaban kasar Misra mai kishin Islama Mohammed Morsi sun kara a Misra ranar 6 ga watan Oktoba, 2013.](https://gdb.voanews.com/4f125433-51a4-4139-a442-0a34dc255b4a_cx0_cy1_cw0_w1024_q10_r1_s.jpg)
4
Masu goyon baya da masu kin jinin hambararen shugaban kasar Misra mai kishin Islama Mohammed Morsi sun kara a Misra ranar 6 ga watan Oktoba, 2013.