WASHINGTON DC, —
Ibrahim Wambai, matashi da ya kammala karatun jigirin farko a masaniyar sarrafa jiragen sama a kasar Turkiyya, yayi mana bayanai dangane da yadda karatun shi ya gabata.
Saurari cikakkiyar hirar a nan
-
Yusuf Harande
Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.