Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TUBALIN TSARO: Shagulgulan Da Aka Yi A Bikin Ranar Dimokradiyyar Najeriya - Yuni 14, 2024


HAssan Maina Kaina
HAssan Maina Kaina

Shirin Tubalin Tsaro na wannan mako ya yi duba ne bisa tuntsirawar da shugaban Najeriya ya yi a daidai lokacin da yake shirin hawa wata budaddiyar motar soji don duba faretin da aka shirya na albarkacin ranar demokradiyya,

Alkaluma daga kamfanin dake bincike kan sha'anin tsaro na nuna kara tabarbarewar tsaro a kasar kana sai fashin baki kan batun damke dan bindigar nan da jami'an tsaron Nijar suka yi.

Saurari shirin:

TUBALIN TSARO
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:10:12 0:00

Dandalin Mu Tattauna

XS
SM
MD
LG