Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TSAKA MAI WUYA: 'Yan Takarar Gwamnoni Sun Bayyana Ra’ayoyinsu Game Da ‘Yan Takarar Shugaban Kasa Na Junansu – Janairu 17, 2023


Aliyu Mustapha Sokoto
Aliyu Mustapha Sokoto

Tsaka mai wuya na wannan makon ya mai da hankali ne kan 'yan takarar gwamnoni guda biyar na jam’iyu daban daban domin jin ta bakin su game da takarar tasu da kuma ra’ayoyinsu game da ‘yan takarar shugaban kasa na junansu.

Saurari shirin a sauti:

TMW.mp3
please wait
Embed

No media source currently available

0:00 0:12:29 0:00

XS
SM
MD
LG