WASHINGTON, D.C. —
Jihar Zamfara na fuskantar kalubalen tsaro lamarin da ya shafi yankin baki daya. Shirin Tsaka Mai Wuya ya haska fitila a kan wannan matsalar a tattaunawar da Sani Shu'aibu Malumfashi ya jagoranta.
Saurari cikakken shirin,
-
Yusuf Harande
Yusuf Aliyu Harande, dan jarida da ke aiki da Sashen Hausa na Muryar Amurka (VOA). Yana da kwarewa a fannoni da dama, da suka hada da shafukan yanar gizo, talabijin, bincike, rubutu da hotuna. Dan asalin kauyen Hiliya ne daga karamar Hukumar Tambuwar a jihar Sakkwato.