A shirin Tsaka Mai Wuya na wannan makon, muhawara ce game da ko tsaida dan takarar gwamna ce kawai ke ta janyo raginginmu siyarsa da ake ta ji su na faruwa a jihar Kebbi ko kuma akwai wasu abubbuwa ne da mutane basu da labarinsu.
Saurari cikakken shirin cikin sauti: