Tauraruwa mai wutsiya da aka sanya ma suna "COMET ISON" ta shigo yankin Rana ta bil Adama, kuma ana iya ganinta da ido a Nuwamba da Disamba
Tauraruwa Mai Wutsiya ISON Zata Bakunci Samaniyar Bil Adama

1
Hoton zahiri na taurarauwa mai wutsiya da aka sa ma suna "COMET ISON" wanda hukumar NASA ta dauka da na'urar hangen nesa ta Hubble dake shawagi a samaniya, ranar 10 Afrilu, 2013. An dauki hoton ISON tun yana gaba da duniyar Mars

2
Hoton tauraruwa mai wutsiya ta ISON, kamar yadda wani masanin taurari, Nirmal Paul, ya dauki hotonta daga tsibirin Canary Islands ranar 16 Satumba, 2013. (NASA)

3
Wannan shi ne zanen awun da aka yi na inda tauraruwa mai wutsiya ta ISON zata bi a yayin da ta doshi rana ta duniyar bil Adama. A cikin watan Nuwamba, 2013, tauraruwa mai wutsiya ta ISON zata gitta kimanin kilomita miliyan 1 da dubu 800 daga doron rana.

4