Harin Bom a garin Maiduguri ya hallaka mutane da yawa, ya kuma raunata wasu.
Bom Ya Tashi a Maiduguri, Najeriya jiya
5
Tashin Bom a Maidugurin, Najeriya jiya lahadi 9/20/15 ya hallaka mutane da yawa da raunata wasu.