Hotunan tashin bam a kusa da kasuwar Monday Market ta Maiduguri.
Tashin Bam a Kusa da Kasuwar Monday Market ta Maiduguri, Yuli 1, 2014

1
Mutane sun taru kusa da inda bam ya tashi cikin mota a kasuwar "Monday Market" ta Maiduguri, talata 1 Yuli, 2014. Mutane da dama sun mutu, akasarinsu mata tsoffi da almajirai dake bara.

2

3

4