Taron Majalisar Zartarwa Na Farko Bayan Da Buhari Ya Sauke Ministoci Biyu a Makon Da ya Gabata.
Taron Majalisar Zartarwa Na Farko Bayan Da Buhari Ya Sauke Ministoci Biyu a Makon Da ya Gabata

1
Shugaba Buhari yayin da ake gudanar da tarot majalisar zartarwar kasar, Laraba 8 ga watan Satumba (Facebook/Fadar gwamnati)

2
Lokacin ana karanto baitukan taken kasa a taran majalisar zartarwa na Najeriya da ake yi mako-mako. (Facebook/Fadar gwamnati)

3
'Yan majalisar zartarwar gwamnatin Buhari (Facebook/Fadar gwamnati)

4
Taron majalisar zartarwa na farko mako guda bayan sauke ministoci biyu. (Facebook/Fadar gwamnati)