Taron Kungiyar Tsaro NATO a Ukraine da ISIS, Newport, Wales, Satumba 4, 2014

1
Sakatare janar na kungiyar NATO, Anders Fogh Rasmussen a Newport, Wales, Satumba 4, 2014.

2
Shugaban Amurka Barack Obama da Ministan Birtaniya David Cameron a taron kungiyar tsaro NATO.

3
Shugaban Faransa Francois Hollande, Shugaban Ukraine Petro Poroshenko, Shugaban Amurka Barack Obama, Ministan Birtaniya David Cameron, Shugaban Jamus Angela Merkel da Ministan Italiyar Matteo Renzi a taron kungiyar tsaro NATO.

4
Taron Kungiyar Tsaro NATO a Ukraine da ISIS Newport, Wales, Satumba 4, 2014.