'Yan Najeriya dake kan gaba a harkokin makamashi sun yi jawabai kan Iskar Gas zuwa Makamashi" Inganta bayarwa da sarafa farashe da kuma kirkiro hanyar da za'a mayard harkokin makamashi hannun 'yan kasuwa Dama: An lura da dama da 'yan kasuwa ke dashi da kalubale da zasu fuskanta a wurin taron a Abuja ranar 17 ga watan Maris shekarar 2014.
Taron Koli na Makamashin Najeriya a Abuja Watan Maris 17 Shekarar 2014
![David Ige Babban Daraktan sashen Isar Gas da Makamashi a NNPC Shi ma ya yi jawabi a Taron Koli na Makamashin Najeriya.](https://gdb.voanews.com/c688339d-0487-43ba-8961-c2e85f6e29fe_cx25_cy11_cw71_w1024_q10_r1_s.jpg)
5
David Ige Babban Daraktan sashen Isar Gas da Makamashi a NNPC Shi ma ya yi jawabi a Taron Koli na Makamashin Najeriya.
![Ministan Makamshi Chinedu Ositadinma Nebo ya yi jawabi a Taron Koli na Makamashin Najeriya.](https://gdb.voanews.com/f8e8924b-27f9-428f-8742-9ece9d5cc08b_cx0_cy10_cw72_w1024_q10_r1_s.jpg)
6
Ministan Makamshi Chinedu Ositadinma Nebo ya yi jawabi a Taron Koli na Makamashin Najeriya.