Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Taron Hausawan Kamaru Na Godewa Shugaban Kasarsu


Taron HausawaN kAMARU
Taron HausawaN kAMARU

Kungiyar hausawan Kamaru da aka sani da suna Yakamata ta gudanar da taron yiwa shugaban kasar Kamaru godiya saboda daukaka daya daga cikinsu

Shi dai shugaba Paul Biya ya nada daya daga cikinsu a matsayin mataimakin darakta janar na sabon babbar tashar jiragen ruwa da kasar ta bude.

Paul Biya ya nada Alhaji Bako Haruna a wannan sabon matsayin ne saboda kafin wannan nadin shi ne alkalin alkalai a wata jihar kasar.

Shugaban kungiyar Yakamata Alhaji Umaru yace sun yi taron ne saboda Allah ya taba zuciyar shugaban kasa Paul Biya har ya daukaka daya daga cikinsu a matsayin da ba'a yi tsammanin zai taba shiga hannun bahaushe ba.

Shi ma Dr. Muazamu magatakardan kungiyar yace sun kira taron gaggawan ne saboda nada danuwansu Haruna Bako a babban matsayi.

Alhaji Muhammad Yakubu shugaban matasan musulman Kamaru yayi farin ciki. Yace wadanda suka dauka hausawa ba komi ba ne yanzu sun san Paul Biya ya nuna, dasu za'a dinga damawa.

Ga rahoton Garba Awal da karin bayani.

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:12 0:00

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Nijar Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:47 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Hira Ta Musamman Kan Nasarar Donald Trump Da Kayen Da Kamala Harris Ta Sha
please wait

No media source currently available

0:00 0:04:56 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Shugabannin Kasashen Nahiyar Turai Suka Taya Donald Trump Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:55 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

TASKAR VOA: Ra'ayoyin Wasu 'Yan Ghana Kan Nasarar Donald Trump A Zaben Amurka
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:40 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
TASKAR VOA: Yadda Trump Da Magoya Bayanshi Suka Yi Murnar Lashe Zabe
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG