Hotunan da ke bayyana yadda ake tantancewa da kada kuri'a a babban zaben shugaban kasa na shekarar 2015 a wata mazaba dake jahar Kano Najeriya.
Tantancewa da Kada Kuri'a a Bababn Zaben Kasa a Kano, Maris 28, 2015
13
Yadda aka rarraba kayan aikin zabe a Kano
14
zaben 2015: Jama'a masu kada kuri'a a Kano
15
Zaben 2015: Kayan zabe a wata mazabar Kano
16
Akwatin kada kuri'a